Cikakken Faifan bidiyo na jawabin Al-Sheikh Dr Kabiru Gombe akan Maulidi wanda aka gutsure domin canja masa ma’ana.

Malamin ya fara da gugar zana ne, inda yake cewa, maimakon a samo lada sai aka samo alhaki wai bunsuru yaje barbara sai ya dawo da ciki…..

Murnar mauludin Manzon Allah SAW, ana yinsa ne don Nuna murna da godiya gaw ubangiji mahalicci a bisa samun shugaban halitta Annabi Muhammadu SAW a duniya.

A

wannan wata ne kuma al’ummar musulmi na duniya suke murna da wannan wata da zagayowar ranar da aka haife sa a ko’ina a duniya.

Allah ya saka da alkairi, Allah ƙara mana soyayyan manzon Allah SAW. Amin thumma Amin.

Domin kallon cikakken bayani kalli bidiyon anan.

Rahoto: Abubakar Mustapha Kiru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *