An samu Rashin Fahimtar juna Tsakanin sarkin Musilmi da sheikh Dahiri bauchi

Ganin watan Shawwal ya kawo Babban rarrabuwar kan al’umma yan uwa mabiya addinin islama a Nageriya Sheikh dahiru usman bauchi Babban malami ne kuma jagorane a darikar tijjaniyya ayau ne shehin malami ya Gudanar da sallar Idin sa na karamar sallah ya kumayi umarni ga duk wani mabiyinsa da gudanar sallar haka Zalika shima Sheikh tijjani khalifa Zaria ya gudanar sallar tasa Sauran Sassan da suka gudanar da sallar idin sun hada da jihohin kebbi sokoto da bauci da sauransu

a

ganinku meke kawo wagga rabuwar kan musilmi a Nageriya…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *