Annabi Muhammadu SAW shine mafi shahara a Duniya.

A daidai wannan Lokaci da Jama’ar musilmai ke cigaba da Murnar Zagayowar Ranar haihuwar Annabi Muhammadu SAW bari mu kawo maku nasabarsa ta wajen mahaifinsa har Zuwa Kan Annabi Adamu.

Muhammadur Rasulillah s.a.w.
Shine…
‘Dan ABDULLAHI,
‘Dan ABDUL-MUTTALIBI,
‘Dan HASHIM,
‘Dan ABDU-MANAF,
‘Dan QUSAYYU,
‘Dan KILAAB
‘Dan MURRATU,
‘Dan KA’ABU,
‘Dan LU’AYYU,
‘Dan GHAALIB,
‘Dan FIHRU,
‘Dan MAALIK;
‘Dan NADH-RU;
‘Dan KINANAH;
‘Dan KHUZAIMAH;
‘Dan MUDRIKATU;
‘Dan ILYAAS;
‘Dan MUDHAR,
‘Dan NIZAAR;
‘Dan MU’ADDU;
‘Dan ADNAAN,
‘Dan ADADU;
‘Dan MUQAWWAM;
‘Dan NAHURU;
‘Dan TAIRAHU;
‘Dan YA’AWARIBU;
‘Dan YASH-JEEBU;
‘Dan NABITU;
‘Dan ANNABI ISMA’IL(A.S)
‘Dan ANNABI IBRAHIMU(A.S)
‘Dan TARAHU;
‘Dan NAHUR;
‘Dan SARUHU;
‘Dan RA’U;
‘Dan SHALIHU;
‘Dan ABIRU;
‘Dan FALIJU;
‘Dan ARFAHASHAZA,
‘Dan SAAMU;
‘Dan ANNABI NUHU(A.S),
‘Dan HAMIQU,
‘Dan MUTAWASHALIHU,
‘Dan

AHANUHU,
‘Dan YA’RIDU,
‘Dan MAHALAYA-ILU,
‘Dan KAINANU,
‘Dan ANNABI SHI’ISU(A.S),
Shi Kuma ‘Dan ANNABI ADAM ABUL-BASHARI(A.S),

*. ABIN LURA ANAN SHI NE;

Dukkanin Wadannan Mutane Tsarkaka Ne, Kuma Masu Sujjada Ne Ga ALLAH(S.W.T) ‘Daya ‘Kwal, Kuma Mafifita; Za6a66u.

Har’ila yau Bincike ya nuna Annabi Muhammadu SAW shine mafi shahara Mai ‘dauke da tsarki kwarji a zukatan Jama’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *