Duk Malamin Dake Sukar Maulidin Manzon Allah SAW Ya Tabbata Bagidaje n~ Sheikh Umar Sani Fagge

Shahararren Malamai Addinin Islama Kuma Jigo A Darikar Tijjaniyya A Najeriya Sheikh Prof, Umar Sani Fagge Ya Bayyana Cewa Duk Malamin Dake Sukar Maulidin Manzon Allah S.A.W Bagidaje Ne Ba Malami Ba.

Murnar mauludin Manzon Allah SAW, ana yinsa ne don Nuna murna da godiya gaw ubangiji mahalicci a bisa samun shugaban halitta Annabi Muhammadu SAW a duniya.

class="has-text-align-justify"> A wannan wata ne kuma al’ummar musulmi na duniya suke murna da wannan wata da zagayowar ranar da aka haife sa a ko’ina a duniya.

Allah ya saka da alkairi, Allah ƙara mana soyayyan manzon Allah SAW.

Amin thumma Amin.

Credit: Tijjaniyya Media News

Rahoto: Abubakar Mustapha Kiru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *