Labari da Dumi Duminsa: Faifan vidiyon Jawabin bayan Taro daga Shugaban Muqabala

https://www.jaridarmikiya.com/wp-content/uploads/2021/07/214392010_124136333217861_5872575917377637093_n-1.mp4

Bayan fatatawa da aka yi mai zafi..daga karshe dai da alama an bawa Abduljabbar rashin gaskiya a wannan Muƙabala..

Sai dai kuma da alama, ɓangaren Abduljabbar har yanzu suna nan akan matsayar su.

Rahoto: Abubakar Mustapha Kiru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *