Suna Yaki Da Addin allah A Kaduna~Bello Yabo…

Ba Yaki Ake da koruna-virus ba A Kaduna Addinni Ake yaka– A cewar Sheikh Bello Yabo.

Shehin malamin na jahar Sokoto A wani karatu da ya gabatar ya kalubalanci Gwabnan jahar Kaduna da cewa ba yaki yake da cutar corona-birus ba illa yana fada da Addinni ne

Yace ya za’ayi a ware ranakun zuwa kasuwa sau biyu A Sati Amma aki ware ranar zuwa massalaci

Har takai ga malamai Ajahar Kaduna sun rubuta takarda na cewar A temaka musu da suyi sallar juma’ah koh da na minti 30 ne.

Sai

ya turo wata Mai guntun gyalle tazo tace musu inda akan Sai anbasu damar sunyi sallah ne maganar banza suke Gwabnatin bazata bari Ayi sallar juma’ah ba a cewar sheikh Bello yabo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *