Shi Tuwon Girma Miyarsa Nama Ce: An yiwa Babban Dan Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero Kabiru Baiko Da ‘Yar Wani Babban Dan Siyasa Kuma Babban Dan Kasuwa A Jihar Sokoto.

An yiwa Babban Dan sarkin kano baiko da ‘Yar wani babban Dan Siyasa kuma babban Dan Kasuwa a Jihar Sokoto mai suna Alhaji Ummarun Kwabo.

Kabiru Bayero babban Dan sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero shine wanda aka yiwa baikon da ‘Yar fitaccen Dan’ Siyasar kuma fitaccen Dan kasuwa a Jihar Sokoto Alhaji Ummarun Kwabo.

Wakilan Kabiru Bayero babban Dan sarkin Kano Aminu Ado Bayero sun mika 250,000 a matsayin sadaki.

Kabiru Bayero ya kammala karatun Digirin sa a fannin harkokin kasuwanci, (Business Administration).

class="wp-block-gallery columns-1 is-cropped">

Daga Kabiru Ado Muhd.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *