Ya Ubangiji Allah ka nuna min Ranar Aure nah ~Cewar Jaruma Amal Umar.

A wani sako da Jarumar ta Fina finan hausa ta wallafa domin Murnar Zagayowar Ranar haihuwar ta Jarumar Amal Umar ta godewa Alla bisa Ni’ima a gare ta inda take Cewa Ya Allah Kamar yadda ka nuna min wannan Ranar a rayuwata, ka nuna min Ranar Aire nah kamar haka, ya Allah Ina godiya da Ni’ima da darajar da kamin, ya Allah Kasa mu Cika da Imani a Ranar mu ta tarshe a Duniya.

A jiya ne dai Jarumar ta Cika Shekaru ashirin da uku da haihuwar kamar yadda ta bayyana Jaruma Amal na daga Cikin matan Kanywood dake tashe a Halin yanzu.

class="wp-block-image size-large">

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *