‘Yan Nageriya Mutun milyan tamanin da biyar 85m na gaf da rasa aikinsu a Nageriya.

‘Yan Nijeriya miliyan 85m za su rasa aikin su nan ba da jimawa ba saboda rashin…

Da dumi dumi ‘yan Bindiga sun yi garkuwa da Sojojin Nageriya.

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu jami’an sojojin Nijeriya biyu a kan babbar hanyar Maiduguri…

Shugabannin Arewa Ke daukar nauyin ‘yan bindiga ~Cewar Gwamna Matawalle.

Matawalle ya bayyana hakan ne a taron Kungiyar marubutan Arewa “Arewa Media Writers” a jihar Kaduna.…

Da’ace ba buhari bane a mulki da yanzu bamu a Duniya a raye.

Mai martaba Alhaji Umar Faruk Umar, Sarkin Daura, ya ce Najeriya da ace Babu Shugaba Muhammadu…

Nageriya da Jihar kaduna sunyi Babban rashin basarake uban Al’umma ~Cewar Sanata Uba sani.

A Lokacin da yake aikewa da Sakon ta’aziyyarsa ga masarautar Chikum Sanata Uba Sani wakilin kaduna…

Tun farko Jihar Kano mallakin Kirista ce ~cewar Aisha Yusufu.

Fitacciyar mai fafutikar nan kana yar gwagwarmaya, Aisha Yesufu ta ce ya kamata a sani cewa…

Da Dumi dumi Lauyan Sheikh Abdujabbar yana zargin an bashi guba bashi da lafiya Yana zubda jini a gidan yari.

Da suke rubutawa a shafin Makarantar Sheikh Dr Abduljabbar kabara Mai Ashabulkahfi Social Media Team sunce…

Bikin Sallah: idan mukayi dauriya zamu samu Matsayin mafi girma a wajen Allah ~Inji Sanata Uba Sani.

A Lokacin da yake aikewa da sakon barka da Sallah acikin wata sanarwa Sanatan Kaduna ta…

Da dumi dumi ‘yan Bindiga sun harbo Jirgin yakin Sojojin Nageriya a zamfara.

A ranar 18 ga Yulin 2021, da misalin karfe 12.45 na yamma, wani jirgin sama na…

Zamu kamo ‘yan bindigar da Suka kashe ‘yan Sanda har mutun 13 jiya ~Inji Matawalle

Gwamna Bello Matawalle na zamfara ya ce ya yi matukar damuwa yayin da ya samu labarin…