Wata yarinya yar kimanin sharkara goma sha shida ta tsara karyar cewar an sace ta. Ta nemi naira dubu dari biyar tare da saurayinta.

 Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Ekiti ta cafke wata yarinya‘ yar shekara goma sha shida Abimbola…

Gobarar tankar Lagos: Abiodun ya bukaci a dauki matakan kare lafiyar danyen man fetur

  Wata tankar dakon mai dauke da Liquefied Gas ta fashe a Mobolaji Bank-Anthony Way, daura da…

Ina gad da dawowa harkar film- in ji tsohuwar jarumar fina-finan Hausa Maryam Abubakar Jan Kunne

Ina Gab Da Dawowa Harkar Film- Maryam Abubakar Jan Kunne Tsohuwar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Maryam…

Da Dumi Duminsa: Mun ƙwato $100m daga kamfanin Atiku Abubakar |- Inji EFCC

EFCC ta karbo $100m a hannun tsohon kamfanin Atiku, Intels Abdulrasheed Bawa ya ce EFCC ta…

Duk wanda ya yi mana sharri za mu bar shi da Allah- Malam Nasiru El-Rufa’i

Gwamna jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce gwamnatin sa ba za ta tsangwami ko kuma ta…

A halin yanzu Maiduguri ta fi birnin Abuja tsaro- Sanata Ndume

A halin yanzu Maiduguri ta fi birnin Abuja tsaro – Sanata Ali Ndume Sanata Ali Ndume…

Zuwa kasuwar Kurmi ya fi mini matuƙar wahala akan zuwa Dubai-Rashida Mai Sa’a

Zuwa Kasuwar Rimi Ya Fi Mini Matuƙar Wahala Akan Zuwa Ƙasar Dubai – Rashida Mai Sa’a…

Nayi Alƙawari Zan Shiga Daji Don Ragargaza Ƴan Bindiga da Masu Garkuwa Da Mutane– Gwamna Bagudu

Yanayin tsaro a Najeriya ya zama sai dai ayi addu’a sannan ahau kan buzu a cigaba…

Ƙu ganshi ƙuru-ƙuru: Ɗan shekara 60 ɗin nan da yake sayar wa da masu garkuwa da mutane da ɓarayi makamai.

Shi dai Umaru Mohammed mai shekaru sittin an cafke shine yan safarar makamai ne ga masu…

Ɗaruruwan mutane sun fice daga Jam’iyyar APC a Jihar Kwara.

Rahotanni da suke shigowa yanzu sun bayyana yadda ɗaruruwan mambobin Jam’iyyar APC a Jihar Kwara suka…