Yanzu Yanzu: Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta haramta tashe

A yau ne rundunar yan sandan Jihar Kano ta haramtawa masu yin al’adar nan tayin tashe…

Tanajina akan tsaro in Allah ya bani Amanar katsinawa da izinin Allah: Cewar Umar Abdullahi Tsauri Tata

In Allah ya bani damar zama Gwamnan Katsina cikin yardar Shi da ikon Shi a cikin…

Yanzun-nan: Buhari ya zabi Jastis Garba a matsayin CJ na babbar kotun tarayya

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi majalisa ta amince da nadin Jastis Salisu Garba a matsayin babban…

Zaɓen Shugaban Ƙasa 2023: A shirye muke damu tattauna da ƴan wasu yankunan don tsaida ɗan yankin mu takara- Ohanaeze

Shugaban gamayyar kungiyoyar inyamurai ta ƙasa wato Ohanaeze Ndigbo, George Obiozor, ya sanar da manema labarai…

‘Dan Idriss Deby ya gaje shi!

Rundunar sojin Chadi ta sanar da nadin Janar Mahamat Kaka dan marigayi Idriss Deby a matsayin…

NASARA DAGA ALLAH: Sojojin Chaji Sun Kama ‘Yan ta’addan Kasar

Sojojin ƙasar chadi sunyi nasaar kama Yan ta’addan ƙasar ta masu yawa daga cikin waɗanda suke…

Shugaban Ƙasar Chadi Idris Derby ya rasu.

Rundunar Sojojin ƙasar Chadi sun sanar da rasuwar Shugaban ƙasar Idris Derby sa’o’i kaɗan da suka…

Pakistan za ta kori jakadan Faransa kan ba da ƴancin yin ɓatanci ga Annabi

Pakistan za ta kori jakadan FaransaGwamnatin Pakistan za ta gabatar da wani kuɗiri gaban majalisar dokokin…

Da dumi duminsa: Idriss Deby ya rasu!

Shugaban kasar Chadi Idriss Deby ya rasu a wannan Talata ‘yan sa’o’i bayan da aka bayyana…

Iyalan Wani Masanin Kano da Aka Sace sun shiga Damuwa bayan waadin da masu garkuwa da mutane suka debar musu.

Iyalan wani fitaccen malamin addinin musulunci na Kano, Sheikh Abdullahi Shehu Mai’Annabi, wanda aka yi garkuwa…