Shugaba Buhari ya yabawa Jonathan saboda kokarin da yayi na dawo da kwanciyar hankali a Mali.

Shugaba Buhari ya yabawa Jonathan saboda kokarin da yayi na dawo da kwanciyar hankali a Mali.…

An kori wani Hafsan Sojan Najeriya Manjo Janar Oladipo Otiki daga aiki saboda laifin cin Amanar ƙasa.

Kotun Sojoji (Court Martial) ta zartar da hukuncin korar Manjo Janar Oladipo Otiki daga aiki sakamakon…

Wasu fusatattun Matasa a jihar Ogun sun cinnawa Motar Dangote wuta.

Wasu rahotanni sun bayyana cewa wasu gungun mutane sun cinnawa wata babbar mota mallakar kamfanin siminti…

Wata Miyar Sai A Makwabta: Shugaban ƙasar Nijar ya karya farashin Shinkafa.

Shugaban kasar Nijar Mohammad Bazoum ya bada umarnin karya farashin Shinkafa a kasar. Mohammad Bazoum ya…

INEC ta sanar da isowa da wasu muhimman kayan aiki a zaben Kaduna.

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da isowar wasu kayayyaki masu muhimmanci…

Ba zan huta ba har sai an samu zaman lafiya, ‘yan gudun hijira sun koma gida a Borno – Shugaba Buhari.

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya kudurin gwamnatinsa na kawo karshen…

Muna cikin farautar ‘yan ta’addan da suka sace Ɗalibai a kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Yawuri – in ji rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi.

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kebbi ta tabbatar da sace wasu daliban da ba a tantance…

Ba cin Apple tare da Karuwai bane ya kashe Sani Abacha ba – Inji Manjo Hamza Al-mustapha.

Tsohon dogarin tsohon Shugaban kasar Najeriya Janar Sani Abacha, wato Manjo Hamza Al-mustapha ya bayyana yadda…

Masu garkuwa da mutane sun buƙaci malamin ABU Zaria ya basu Naira Miliyan 50 ko su sace shi da iyalanshi.

Wani daga cikin masu garkuwa da mutane wanda ya bayyana sunanshi a matsayin Auwalu ya buƙaci…

Matasan Arewa Basu San Ciwon Kansu Ba, Babu Shegen Da Ya Tayamu Zanga-zangar Kifar Da Gwamnatin Buhari – Inji Daniel Sunday.

Daya daga cikin masu zanga-zangar ganin an kifar da gwamnatin Buhari mai suna Daniel Sunday yakira…