-
Labarai
Yadda Wasu Yara Suka Maƙale a Cikin Wani Gini Bayan Waya Ta Faɗowa Saman Ginin Su.
Jama'a Sun Shiga Furgici akan Faɗowar Wayar. Yaran da Basu Wuce Shekara Goma ba Su Duka Sun Kasa Fita. Ankira…
Read More » -
Labarai
Bayan kwashe shekaru Ashirin da biyar a kan mulki Putin ya sake lashe zaben Shugaban Kasar rasha
Vladimir Putin ya godewa ‘yan kasar ta Rasha bayan da sakamakon zaben farko ya nuna cewa ya lashe zaben shugabancin…
Read More » -
Gwamnonin Arewa Da Sauran Masu Ruwa Da Tsaki Sun suna matsawa Shugaba Tinubu kan dole sai an sauke Akpabio A Matsayin Shugaban Majalisar Dattijai akan Badakalar Naira Tiriliyan 3.7.
Gwamnonin Arewa da wasu masu ruwa da tsaki na matsawa shugaban kasa Bola Tinubu lamba kan ya tabbatar da tsige…
Read More » -
Labarai
Cushen Kasagin Kuɗi: Ina karɓar sama da Naira biliyan 1 na ayyukan mazaɓu – Sen. Ned Nwoko
Sanata Ned Nwoko, Sanata mai wakiltar mazaɓar Delta ta Arewa, ya bayyana cewa yana karɓar sama da Naira biliyan daya…
Read More » -
Labarai
Zan ci gaba da ha’da hannu da Kungiyoyin kiyon lafiya na duniya domin samun ingancin kiwon lafiya a Nageriya ~Shugaba Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatin tarayya za ta ci gaba da hada hannu da kungiyoyi masu inganci don samar…
Read More » -
Labarai
Da dumi’dumi: Majalisar dattijai ta dakatar da Abdul Ningi Majalisar ta Kuma Aike da takardar gargadi ga Sanata Kawu Sumaila.
Majalisar dattijai ta dakatar da Sanata Abdul Ningi na tsawon watanni uku saboda zargin da ya kawo na cewa majalisar…
Read More » -
Labarai
Shugaban kula da Asibitocin Jihar Kano ya yabawa Gwamna Abba kan tallafin shinkafa ga Majinyatan dake kwance a Asibitocin jihar.
Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dr Mansur Mudi Nagoda ya bayyana godiyarsa ga gwamnan jihar Kano…
Read More » -
Labarai
‘Yan Nageriya ba su da dalilin Jin Yunwa domin zamu iya ciyar da kanmu a Nageriya ~Cewar Shugaba Tinubu.
Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Litinin ya shaidawa gwamnonin da su ci gaba da biyan ma’aikata albashin ma’aikata a…
Read More » -
Jima’i da mace kamar sau Ashirin da daya 21 a cikin wata guda na hana Mazaje kamuwa da manyan cuta ~Binciken likita.
Kamar yadda premium time suka ruwaito sun ce Wani likita mai suna Dr Ken ya yi kira ga maza da…
Read More » -
Labarai
Tinuba masanin Tattalin Arziki ne zamu mayarda Nageriya cibiyar wutar lantarki wahala ta kusa Zuwa karshe ~Kashim Shettima
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce sauye-sauyen da gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta bullo da shi zai karfafa…
Read More » -
Labarai
Ramadan: Marwa ya bukaci Musulmin Nageriya da su yi wa Tinubu da gwamnoni addu’a
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya), ya bukaci ‘yan…
Read More »