Shi Tuwon Girma Miyarsa Nama Ce: An yiwa Babban Dan Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero Kabiru Baiko Da ‘Yar Wani Babban Dan Siyasa Kuma Babban Dan Kasuwa A Jihar Sokoto.

An yiwa Babban Dan sarkin kano baiko da ‘Yar wani babban Dan Siyasa kuma babban Dan…

Nigeria na daga cikin jerin ƙasashen da akewa mata auren wuri a Duniya; kaso 78% cikin 100% ana yi musu aure ne kafin shekaru 18. ~Bincike

Daga | Ya’u Sule Tariwa, Kungiyar kula da harkokin yara SCI mai reshe a Amurka ta…

Gwamnatin jihar Kano na Kan tunanin hana lefe a Cikin aure.

Gwamnatin jihar Kano zata duba yiwuwar soke kayan lefe da kayan daki a jihar a bikin…

Gwamna Ganduje ya amince da naɗa Alhaji Aliyu Ibrahim a matsayin sabon Sarkin Gaya.

Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ta amince da naɗa Alhaji Aliyu Ibrahim…

Mai wasa da kura da biri ya sheƙe kan yaro da wata zabgegiyar kokara

Wasu masu wasa da kura sun yiwa wani yaro illa tare da yi masa rauni, yayin…

ZIYARAR MIKIYA ZUWA RAFIN KUNZA DA HAYIN KAMANDA: Manyan Matsaloli Guda Biyu Da Suka Addabi Kiru Da Bebeji, dake Kano Wanda Kuma Ƴan Siyasa Ke Amfani Dasu Wajen Samun Dama A Kujeru Daban Daban A Kowacce Kakar Zaɓe.

Haƙiƙa halin da mutanen yankin Kamanda dake gundumar Kiru da Bebeji na game da rafukan dake…

Yar Shekara 35 Ta Yi Wuff Da Yaro Dan Shekara 18.

Wata mata mai suna Aisha Abubakar ‘yar shekara 35 zata aure saurayin dan shekara 18. Matar…

Muhammad Sanusi II ya cika shekaru (60) cif a Duniya.

Me kuka sani game da rayuwarshi? Shine ya fara kawo tsarin bankin musulunci a Najeriya, sannan…

Saika ƙirga Hausawa da Yarbawa 50 a cikin masu yin bara kafin ka samu Inyamurai 10 a cikin mabaratan suna bara — Wata budurwa ta bugi ƙirji.

Wata budurwa ƴar Najeriya ta yamutsa hazo a kafar sadarwa ta zamani, inda tayi wani batu…

Daga karshe dai Mijin Aljana ya karyata kansa, ya ce yana kwarara karya ne domin ya sami kudi.

Mutumin da yayi ikirarin cewa ya auri Aljana Malam Ahmad Ali Kofar Na’isa ya karyata kansa…