Ɓatanci ga Annabi Muhammad (SAW) babu maganar tuba har sai mun zartar da hukunci Abduljabar –Gwamnatin Jihar Kano

Gwamnatin jihar Kano ta fitar da wata sanarwa mai kama da kwan-gaba-kwan-baya ta hannun kwamishinan harkokin…

Bayan shekaru bakwai da gudowa daga komar ƴan Boko Haram, ɗalibar ta samu nasarar kammala digirin ta a jami’ar Amurka.

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ne ya sanar da labarin mai daɗin ji ta shafin…

Muƙabalar ƙeƙe da ƙeƙe: Anshiga zagaye na shida.

An shiga zagaye na shida, kuma zagaye na ƙarshe. A wannan zagaye ana sa ran Malam…

Manya-Manyan labarai guda goma da suka ja hankalin mutane a ƙarshen mako.

1. ‘Yan sanda a Abuja, a jiya, sun ce babu kanshin gaskiya a cikin rahotannin da…

Suna ɗaya kawai muka haɗa dashi, amma bamu da wani alaƙa ta jini ko aiki da korarren soja mai garkuwa da mutane- A’isha Galadima

Rayuwar nan cike take da abubuwan ban al’ajabi, wani lokacin kuma ban haushi. Mafi yawancin lokuta,…

Da duminsa: An kashe Auwalun Daudawa.

Idan ajali yazo hakika dole atafi. Kwanakin baya kaɗan da suka wuce an ruwaito cewa Auwalu…

Manya Manya labarai guda goma da suka ɗau hankali, labari ya 8 akwai cakwakiya.

1. A jiya ne Kwamitin Majalisar Dattawa kan Ayyuka na Musamman, ya yi ƙalubalanci Ministan Harkokin…

YANZU YANZU: Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC, ta dakatar da gidan talabijin na Channels TV, ta ci tarar su N5m.

Kamar yadda hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta NBC ta zayyana, dakatarwar ta samo asali…

Harin ’Yan Boko Haram a Garin Gaidam Mahaifar IG Ya Hana Mazauna Garin Buda Baki Da Safur.

Tunda Yammacin Jiya ne ’Yan Qungiyar Boko Haram Suka yiwa Garin Kawanye Da Zummar Kwace Garin…

EFCC ta kama wasu ‘yan damfara masu amfani da yanar gizo gizo har guda biyar a Kano.

Ofishin shiyyar Kano na Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati da Tattalin Arziki, EFCC, ya…