AYYURIRI: Malaman makaranta a Kano sun shiga murna yayin da Ganduje ya ƙara musu shekarun aiki da ritaya.

Labari mai daɗi ya isa kunnuwan kafatanin malaman makaranta a jihar Kano, yayin da Gwamnan jihar…

Kaso 75% na ɗaliban jami’ar “Kaduna State University (KASU)” ka iya rasa guraben karatun su sakamakon ƙarin kuɗin makaranta ~ ASUU

Ƙungiyar jami’o’i ta ƙasa (ASUU) reshen Jami’ar Kaduna State University (KASU) ta bayyana cewa aƙalla kaso…

Shin Idan Saurayina Yace Ya Fasa Aurena Zan Iya Kaishi Kotu A Dokar Najeriya?

ME AKE NUFI DA BREACH OF PROMISE TO MARRY ? “Breach of Promise to Marry” shine…

Kasar Indiya tana gayyatar dalibai daga Nijeriya da su nema sukolashif.

ICCR (Indian Council for Cultural Relationship) Sabuwar Delhi tana gayyatar yan Nijeriya da sauran kasashe domin…

Farfesa Ishaq Oloyede rajistara na JAMB ya hana iyaye shiga wurin da ake zana jarabawar JAMB

Farfesa Ishaq Oloyede ya fada a wata sanarwa cewa ya saka sabuwar doka ga duka wuraren…

Hukumar JAMB Ta Zargi Jami’ar Abuja Da Bada Guraben Karatu Ba Bisa Ƙa’ida Ba.

Hadaddiyar Hukumar Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta sanya Jami’ar Abuja (UniAbuja) a cikin cibiyoyin da ke…

Matasa 546,449 sun ci gajiyar Npower – Minista Sadiya Farouq.

Matasa 546,449 sun ci gajiyar Npower – Minista Sadiya Farouq. Mai girma Ministan Harkokin Dan-Adam, Gudanar…

Umarnin zaman gida muka bayar bai shafi makarantu ba – gwamna Ganduje.

Gwamnatin jihar Kano ta ce umarnin da aka bayar kwanan nan na cewa ma’aikatan gwamnati su…

A bari sai nan da wata uku sannan a buɗe makarantu, in ji majalissar wakilai ta Najeriya.

‘Yan majalisar wakilai suna adawa da sake komawa makaranta, suna ba da shawarar jinkirta watanni uku.…

Gwamnatin Tarayya ta amince da bude Makarantu ranar 18 ga watan Junairu.

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa makarantu a fadin Najeriya zasu bude ranar 18 ga watan Janairu.…