Ya yi Shugabancin kasa guda yana Dan shekara 25, amma yanzu yana rayuwa a cikin talauci.

Valentine Strasser daya daga cikin Shugaba mafi karancin Shekaru da aka taba yi a duniya Wanda…

Ƴan ta’adda sun kashe Shugaban ƙasar Haiti, Jonevel Moïse ta hanyar kisan gilla.

Rahotanni sun tabbatarda mutuwar Shugaban ƙasar Haiti, Jonevel Moise wanda aka kashe da misalin ƙarfe 1:00am…

Kotu ta yankewa tsohon Shugaban ƙasar Afrika ta Kudu, Jacob Zuma hukuncin ɗauri a gidan yari na tsawon watanni 15.

Rahotanni sun tabbatarda yadda wata Kotu a ƙasar Afrika ta Kudu, ta yankewa tsohon Shugaban ƙasar…

Wata Miyar Sai A Makwabta: Shugaban ƙasar Nijar ya karya farashin Shinkafa.

Shugaban kasar Nijar Mohammad Bazoum ya bada umarnin karya farashin Shinkafa a kasar. Mohammad Bazoum ya…

An sauke Banjamin Natanyahu daga Shugaban cin kasar Isra’ila.

Yanzu yanzu an sauke Firaministan kasar Isra’ila Banjamin Natanyahu daga Shugaban cin kasar Isra’ila. Lamarin ya…

Nikiema Ita ce ta lashe gasar Sarauniyar kyau..

Nikiema Kaddijatou ita ce wadda tayi nasarar lashe gasar kyau ta Jami’a a kasar Burkina Faso.…

Ƙasar China ta sassauta dokar ƙayyade iyali daga ƴaƴa biyu zuwa ƴaƴa uku

Ƙasar China Ta Sassauta Dokar Ƙayyade Iyali A Ƙasar Yanzu Kowanne Mutum Zai Iya Haihuwar Ƴaƴa…

Ƙasar Qatar zata tallafawa da Musulman Falasdinawa da zunzurutun kudi dala miliyan $500m don sake gina Gaza.

Ministan harkokin wajen Qatar ya ce kudade za su tafi wajen sake ginawa bayan ruwan bama-baman…

MDD na goyon bayan kasashe biyu don samar da taimakon jin kai a Falasdinu.

NEW YORK: Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga cikakkiyar biyayya ga tsagaita…

‘Muna bukatar abinci, in ji Falasdinawa dubu 58 da suka rasa muhallansu a yankin Gaza.

Majalisar Dinkin Duniya ta ce Falasdinawa kimanin 58,000 sun rasa muhallinsu a Gaza yayin da Isra’ila…