Saboda rashin isassun kudi, Gwamnatin Najeriya za ta rage albashin ma’aikata.

Ministar Kudi, Kasafin Kudi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed ta ce yawancin ayyukan da ake yi a…

Bill Gates zai sauka daga na 4 zuwa na 17 a masu kudin Duniya saboda sakin da yayiwa matarsa.

Wanda ya kirkiro Microsoft, Bill Gates, na iya sauka daga lamba 4 zuwa lamba 17 a…

Ma’adinan Dake Arewa.

ABUBUWAN DAKE CIKI GABATARWA MA’ADINAN DAKE AREWA AMFANI DA HANYOYIN DA ZA’ACI GAJIYAR MA’ADINAN AREWA KAMMALAWA.…

Bashin Noma: Jihar Kebbi ta fara horar da masu neman bashin mutum 10,000.

Gwamnatin Jihar Kebbi ta fara horar da ’yan asalin jihar 10,000 wadanda za su ci gajiyar…

Sarki Sunusi II baya cryptocurrency-Naziru Sarkin Waƙa

Sarki Sunusi II baya Cryptocurrency- Naziru Sarkin Waƙa Mawaƙi Naziru M. Ahmad da aka fi sani…

Wani mutum ya mutu saboda tsananin ƙunci daya shiga sakamakon wahalar da Banki suka bashi.

Wani mutum wanda ba’a san ko wanene ba ya mutu murus har lahira a bakin wani…

Sunayen ƴan Arewa da suka mallaki rijiyoyin man fetur a Najeriya

Ƴan Arewa da Suka Mallaki Rijiyoyin Man Fetur.Jerin Sunayen Manyan hamshaƙai ƴan asalin Arewacin Najeriya da…

Ga wata Hanyar Samun kudi a saukake Daga Africa Crypto Squad (ACS)

Kamar yadda sanarwa ya gabata kwanakin baya, Africa Crypto Squad (ACS) hadaddiyar rundinace na ‘yan Arewa…

Gwamnatin tarayya da gwamnonin jihohi da kananan hukumomi sun raba biliyan 680 jiya Alhamis.

Kwamitin Raba Kudaden Tarayya (FAAC), ya raba zunzurutun kudi har N680 biliyan a tsakanin matakai uku…

Dole ne a rage farashin siminti- Majalisar Dattijai

Majalisar Dattijai ta Najeriya tasha alwashin cewar, duk yadda za’ai dole ne a rage farashin siminti…