Mutuwar wani tashin wani: Kwanaki uku da dakatar da Twitter a Najeriya wani sabon kamfani na kasar Indiya mai suna “Koo” ya yi dirar Mikiya a Najeriya.

Wani shafin yanar gizon Microblogging ya sanar da Kasancewa a Najeriya Bayan Haramcin Twitter Wani karamin…

Mohammed Bazoum ya isa kasar Jamhuriyar Congo Brazzaville cikin yanayi na ruwan sama, domin kaddamar da Denis Sassou Nguesso.

Shugaban kasar Jamhuriyar, Nijar, Mista Mohamed Bazoum yammacin nan ne ya isa kasar Jamhuriyar Congo Brazzaville…

Cibiyar Bunkasa Kimiyya Da Fasaha Ta Dagona Science and Technical Foundation.

DAN ASALIN JIHAR YOBE WANDA YACI GASAR CHEMISTRY TA KASA KUMA YAZO NA BIYU A TA…

Matashiya ‘yar jihar Kano ta kirkiro App na android domin bada rahoton lamarin fyade.

Wata budurwa ‘yar asalin garin Kano, Sa’adat Aliyu ta kirkiro wani manhaja ta android mai suna…

DG Kashifu Inuwa Jan Gwarzo.

DG KASHIF INUWA ABDULLAHI TARISHIN SA DAKUMA NASARAR DAYA TAKA KAN JAGORANCIN HUKUMAR NITDA CIKIN SHEKARA…

Zamba Ta Yanar Giizo: EFCC Ta Aminta Da Zargin FBI.

Mai shari’a Oluwatoyin Taiwo na kotun manyan laifuka na jihar Legas, Ikeja ta yankewa Abiona Akinyemi…

Dan Baiwa: Matashi Ya Kera Turansuhoma Wutar Lantarki.

Wani matashi kenan da ya hada injin bada wutar lantarki (Transformer). Matashin Wanda ya kamalla karatunsa…

Gurgu, Mai Basirar Zane Da kere-Kere

Abubakar Sadik Yaro, ne da Bai Taba Zuwa Makaranta Ba Amman Allah Ya Bashi Basirar Kera…

Abin Takaici Ne Yanda Yan Damfara Suka Zama Abun Koyin Matasa Tsohuwar Ministar Mai Diezani

Daga Comr Yaseer Alhassan Tsohuwar ministar Mai, Diezani Alison Maduekwe ta bayyana cewa abin takaicine yanda…

Rubutun Daftarin Aiki Kan Kare Kayayyakin Samar Da Hanyoyin Sadarwa Na Jiran Sahalewar Shugaban Kasa – Pantami.

Ministan sadarwa da tattalin arziki na dijital, Dakta Isa Pantami, ya ce daftarin aiwatar da umarnin…