Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta busa sigari a bainar Jama’a.

Rahotanni sun tabbatarda wannan ƙudiri yana da alaƙa da yunƙurin Gwamnatin Jihar wajen daƙile adadin masu…

Cutar Kolara ta hallaka mutane 15 rana ɗaya cikin wani ƙauye a Jihar Kano.

Mutane 15 ne aka tabbatar da mutuwar su yayinda aƙalla kuma mutane 40 suke kwance a…

Najeriya Na Buƙatar Maƙudan Kuɗaɗe Domin Yaƙi Da Zazzaɓin Cizon Sauro A Ƙasar- Ministan Lafiya

Najeriya Na Bukatar N1.89trn Don Yaki da Zazzabin Cizon Sauro Amma Babu Kudi- Ministan lafiya a…

Majalisar dattijai ta bukaci ‘yan Najeriya da su dorawa likitoci alhakin duk wani mara lafiya da ya mutu.

Kwamitin majalisar dattijai kan kiwon lafiya ya nuna rashin amincewa game da yajin aikin da likitocin…

Idan Likitoci Suka Ki Fitowa Aiki, Za Mu Hana Su Albashi’ – Kalaman Gwamnatin Tarayya Akan Yajin Aikin Likitoci.

Gwamnatin Tarayya za ta aiwatar da ‘babu aiki, babu albashi’ a kan yajin aikin Kungiyar Likitocin…

Likitoci dari bakwai sun yi zanga-zangar lumana saboda albashin da gwamnati take basu na miliyan tara ya yi musu yawa, kuma gwamnati ta ki ta rage.

A ƙalla likitoci ɗari bakwai ne suka gudanar da zanga-zangar lumana domin gwamnati ta ki rage…