Ƙungiyar Arewa Media Writers zata kaddamar shuwagabanninta na kananan hukumomi 44 na jihar Kano.

Ƙungiyar “Arewa Media Writers” Reshen Jihar Kano, Za Ta Gudanar Da Gagarumin Taron Ƙaddamar Da Shugabannin…

Ƙungiyoyin NGO na cigaba da bada tallafi ga ƙananan Almajirai a Jihar Kano.

Gidauniyar “Al-ummah Development Foundation” ta fara gudanar da tallafin ga ƙananan yara Almajirai kusan 300 a…

Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya gwangwaje wasu ƴan Jaridu da kyautar sabbin motoci ƙirar 406

Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle ya raba sabbin motoci guda tara ƙirar Peugeot-406 ga wasu ƙungiyoyin…

Ƙungiyar “Arewa Media Writers” Za Ta Gudanar Da Gagarumin Taron Ƙarawa Juna Sani “Seminar” Na Tsawon Kwanaki Biyu A Jihar Gombe, A Ranar 4 Ga Watan Yuni

…Ƙungiyar za ta horar da Marubutan jihohin Arewa game da yadda ake rubutu da amfani da…

Ƙungiyar Marubutan Arewa A Kafofin Sadarwar Zamani “Arewa Media Writers” Ta Ƙaddamar Da Shugabannin Ƙungiyar Reshen Jihar Sokoto, Tare Da Basu Takardun Shaidar Kama Aiki Nan Take

….Haza zalika ƙungiyar ta karrama wasu daga cikin manyan jihar da suke yi wa al’ummar jihar…

Muna kira ga Gwamnatin jihar Zamfara da Gwamnatin Tarayya da su gaggauta kuɓutar da Ɗalibai Mata sama da 300 da ‘Yan Ta’adda suka sace a Jihar Zamfara – Arewa Media Writters.

Ƙungiyar Marubutan Arewa a kafofin sadarwar Zamani “Arewa Media Writers” ƙarkashin jagorancin shugaban ƙungiyar na ƙasa…

Muna farin ciki da yajin aikin kai kayan abinci yankin kudu da ‘yan kasuwarmu sukayi – Arewa Media Writters.

Kungiyar Masu Kayan Abinci Na Arewa, Sun Shiga Yajin Aikin Kai Kayan Abinci Yankin Kudu …Kungiyar…

Ba za a daina kashe ‘yan Arewa ba a karkashin mulkin Buhari__Nastura Ashir sheriff.

Shugaban gamayyar cigaban kungiyoyin Arewa Alhaji Nastura Ashir sheriff ya ce ba za a daina kashe…

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Ya Zama Uban Kungiyar “Arewa Media Writers” Na Kasa Baki Daya (Grand Patron).

A yau Laraba Kungiyar marubutan Arewa a kafofin sadarwar zamani “Arewa Media Writers” karkashin jagorancin shugaban…

Press Release From BTVM Foundation (Muhimmin Sako Daga Sakatariyar Ofishin Gidauniyar BTVM).

Greetings from the Secretariat Office of the BTVM Foundation Council and happy New Year to you…