Duniya ina zaki damu? : Wasu da ba’a san ko suwaye ba sun cinnawa wata maƙabarta wuta.

A yayin da mamaci yake kwance a kushewa kamata yayi ace ya huta, ya samu salama…

Shin ka san wani kuɗin Najeriya bayan Naira?

Shin Ka San Wani Kuɗin Najeriya Bayan Naira? Kuɗin Najeriya kenan a loƙacin yana matsayin Pound…

Baccin ƴan siyasar Najeriya a wurin taro ya samo asali ne tun daga ƴan siyasar farko

Baccin Ƴan Siyasar Najeriya A Wurin Taro Ya Samo Asali Ne Tun Daga Ƴan Siyasar Farko…

Su wanene ƙungiyar ƴan ta’adda na farko a Najeriya?

Gungun Ƴan Ta’adda Na Farko A Najeriya Waɗannan su ne ƙungiyar ko gungun ƴan fashi na…

Wani abin mamaki a tarihin rayuwar Shehu Shagari

SHEHU SHAGARI 1- Marigayi Shehu Shagari shi ne ɗa na 6 a wurin mahaifinsa 2- Marigayi…

Zamfara ta kashe nera biliyan biyu wurin bada tallafin Ramadan 

Gwamnatin jihar Jigawa tace ta kashe nera biliyan biyu wurin siyan kayyayi domin rabawa mutane a…

Ko kun san mutumin da ya fi kowa arziƙi a Duniya baƙar fata ne?

Baƙaƙen fatar da suka kafa tarihi a Duniya 1- Mutumin da ya fi kowa arziƙi a…

Shi ne mutumin da ya yi silar samuwar Jirgin Sama a Duniya ‘Abu Al’qasim Abbas Ibn Firnas Wirdas Al’takurini.

Abbas bin Firnas shi ne Ɗan’adam na farko a duniya da ya fara gwada tashi sama…

Labarin Bakano Mafataucin Da Ya Zama Dutse.

A gabashin garin Rogo da ke cikin Jihar Kano, akwai wasu tarin duwatsu masu tsohon tarihi,…

Tun Kafin A Haifi Uwar Mai Sabulu Bal-bela Take Da Farinta.

Tun kafin zuwan turawa Hausa/Fulani muna da tsarin mulkin mu: Sarki – Emier (President). Waziri –…