Gaskiya ta bayyana Kan DCP Abba kyari.

Akwai labarin da aka yada satin da ya gabata, ance shugaban ‘yan sandan Nigeria ya mika…

Talauci rashin tsaro babu banbanci tsakanin arewa maso yamma da Afghanistan ~Cewar El Rufa’i.

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewa za a iya kwatanta yankin arewa maso yamma…

Zamu yi duk Abinda ya dace domin warware matsalar data hana aikin wutar mambila ~Cewar Gwamnatin Buhari.

A wani martanin Fadar Shugaban Kasa daga Mataimakin Shugaban kasa na musamman Kan Sabbin kafafen sada…

Ba’a taba samun ‘dan Izalah Ahlussunnar daya shiga harkar ta’addanci ba a Nageriya idan Kuma akwai shi a kawo mana shi mu ganshi ~Cewar Sheikh Kabir Gombe.

A daidai Lokacin da Nageriya ke fuskantar barazanar ta’addanci kala-kala A cikin wani Sabon bidiyon wa’azin…

Da ‘dumi’dumi an Kama Buhari da Laifin ta’addancin garkuwa da Mutane a jihar katsina.

Dubun wani mai buƙata ta musamman ta cika a ranar 18/9/2021 inda jami’an tsaro suka damƙe…

Rashin Gama aikin Mambila da titin Dogo Buhari yayi Allah Wadai ga gwamnatocin da Suka gabata a baya, shin Kuna tuna wannan batu?

Bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya ‘dare karagar Mulkin Nageriya 2015 ya Shilla Zuwa kasar China Inda…

Ba mu da sha’awar kunyata masu d’aukar nauyin ta’addanci |~ Inji Gwamnatin Buhari

Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, a halin yanzu ba ta da sha’awar ambatan sunayen masu…

AIKI NAKYAU: Sojojin Najeriya sun sheke ‘yan fashin daji 42 a yankin Shiroro da ke jihar Niger

Jami’an tsaro da suka hada da sojoji tare da ‘yan sanda sun halaka ‘yan fashin daji…

An katse hanyoyin sadarwar wasu layukan kira a Kananan hukumomin Sokoto 14 |~ Tambuwal ya fadi dalilin yin hakan

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana wa Muryar Amurka cewa sai da suka samu…

‘Yan arewa ne zasu Cigaba da mulkin Nageriya tunda dimokradiyya ake Kuma Muna masu yawa ~Cewar Dattijan Arewa.

Biyon bayan CeCe kuce Kan batun ko waye zai Mulki Nageriya a 2023 dattijan Arewa sunce…