Labarai
-
Matar Gwamnan Ondo ta kamu da Corona..
Matar Gwamnan Ondo MRS Rotimi ta kamu da cutar corona kamar yadda majiyar ta cikin gwamnati ta tabbatar da labarin…
Read More » -
Gwamna masari ya rungumi Allah…
Gwamna Aminu Bello Masari ya Halarci wurin Taron Karatun Alqur’ani da Addu’a Domin Samun sauki da Mafita akan Yan Ta’adda…
Read More » -
Gwamnatin jihar Kano ta cire dokar hana fita..m
Gwamnatin kano ta cire dokar hana zirga zirga a baki dayan fadin jiharta Kano kamar yadda mai taimakawa gwamna ganduje…
Read More » -
Ku Aureni dan allah
Ku taimaka ku auremu kuyi jihadi, wata budurwa ta roki samari suyiwa allah da Annabi s.a.w su aureta an nuno…
Read More » -
Tofa: Dayawa Daga Cikin ‘Yan Najeriya Na Cikin Barazanar Shiga Matsanancin Talauci- Inji Buhari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari Ya nuna damuwarsa akan halin da kuncin rayuwa da talaucin da Jama’a suke ciki, inda yace…
Read More » -
Maryam Booth Bayan fitowar Bidiyon tsiraicinta
Jaruma Maryam booth tun bayan Bidiyon tsiraicinta da ya fito duniya maryam boothjama’a suke ta tofa Albarkacin bakinsu Sai dai…
Read More » -
Motar Sojoji ta buge Tsohon dan Shekaru 75 ya mutun..
Motocin Rangadin Sojojin Nageriya sun make wani tsoho dan Shekaru Sab’in da biyar 75 ya mutun har lahira a jihar…
Read More » -
Majalisa tace babu batun karin wutar kantarki
Majalisun ‘kasa sun dakatar da batun Karin wutar lantarki da hukumar rarraba wutar lantarki ta kasa (T C N) ta…
Read More » -
An Hana mata musilmai daukar ciki a kasar Chana
Gwamnatin kwamunusanci na Kasar China ta hana mata Musulmi daukar ciki don rage yawan Musulmai da yaduwar Musulunci a fadin…
Read More » -
Mun Gano Makiya Buhari…
Daga marubuci Dattin Assalafy yace ai dama duk soyayyar da aka ginata ba don Allah ba to sai ta ruguje,…
Read More »