Za’a bude Makarantu a jihar kano

Kwamishinan ilimi na Jihar Kano ya kafa kwamiti Wanda zasu dubu yihuwar sake bude makarantun Jihar.…

Gwamnatin Tarayya zata Sallami Masucin gajiyar N-POWER mutum 500,000 sannan Adauki Sabbi.

Daga Ahmed T. Adam Bagas Gwamnatin tarayya Ta bada sanar war Taza Sallami Matasa Masu cin…

Jam’iyyar PDP Ta Shirya Karbar Gwamnan Jahar Edo Mr Obaseki.

Bayan hanashi tikitin tsayawa takarar Gwamnan Jahar Edo a karo ma biyu, Gwamnan Obaseki ya shirya…

Gwabnatin Jahar Kano ta Haramta Goyo Akan Babur Mai kafa Biyu

Shugaban hukumar kula da sufurin Ababen Hawa A Jahar Kano (Karota) Dakta bappah babbba Dan Agundi…

ku ‘kara ‘kokari Akan Ayyukan tsaro, Kiran buhari ga shugabanin tsaro

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soki Shugabannin Ma’aikatan tsaro kan dabarunsu na magance rashin tsaro, inda…

Sule Lamido yayi kaca kaca da buhari

Tsohon Gwamnan jihar jigawa Sule Lamido yayi kaca kaca da shugaba buhari kan batun zanga zanga,a…

Zamu hukunta Duk Wanda muka Kama ya bude islamiyya A Kano, Gwamnatin jihar kano

A cewar Kwamishinan ilimi Na jahar Kano Kwamishinan ilimi Na jahar Kano sunusi maji Dadi ‘kiru…

Kamfanin Sadarwa Na MTN Ya Samarwa Asibiti Kayan Aiki.

Kamfanin sadarwar nan na kasar Afrika ta kudu MTN ya samarwa Asibitin yanda sanda dake ikoyi…

Gwamnatin Jahar Legas Zata Samawa Al’ummar Jahar Data Kyauta Don Inganta Karatu A Yanar Gizo.

Gwamnatin Jahar Legas ta kudiri aniyar samarwa al’ummar Jahar kyautar Data don inganta harkar karatu a…

Korana bata kashe mutun dari biyar ba a Kano..

Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi rahoton kwamitin binciken mace mace da akayi a…