Ɗangote ya fi wasu ƴan siyasar fahimtar matsalolin ƴan Najeriya- In ji gwamnan Bauchi, Bala Mohammed

Ɗangote Ya Fi Wasu Ƴan Siyasar Fahimtar Matsalolin Ƴan Najeriya- In Ji Gwamnan jihar Bauchi Gwamna…

An karrama Pantami a matsayin gwarzon Minista

An karrama Mai Girma Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Fasahar zamani, Dr Isa Ali Ibrahim Pantami,…

Dole ne kowane Gidan Mai ya tanadi na’urorin kashe gobara ko kuma ya fuskanci fushinmu – Ganduje.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi masu gidajen man fetur na Jihar Kano da su tabbatar…

An Yanke Wa Dattijo Lafiyayyar Kafa Aka Bar Mai Ciwon.

Wani asibiti a Austria ya yi azarbabin yanke lafiyayyar kafar marar lafiya. Asibitin da ke garin…

Mun baiwa El-Rufai sa’o’i 48 domin ya gaggauta dawo da ma’aikatan lafiya da ya kora wuraren aikin su. ~ MHWUN

Ƙungiyar ma’aikatan lafiya (MHWUN) sun baiwa Gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai sa’o’i 48 domin ya gaggauta…

Daga watan Janairun 2021 zuwa yanzu, an zuƙi tabar sigari sama da tiriliyan ɗaya a faɗin Duniya ~ Bincike

Binciken Worldometer ya tabbatar da tun daga farkon shigowar shekarar 2021 zuwa yanzu an zuƙi tabar…

KIWON LAFIYA: An fara yiwa masu bautar ƙasa allurar rigakafin cutar COVID-19.

Ƙungiyar matasa masu bautar ƙasa wato NYSC ta sanar da fara yiwa mambobinta rigakafin allurar COVID-19…

Wata matashiya ta kafa kungiyar tallafawa mata dan Samar da auduga

Easy Pad Movement ƙungiya ce da Hauwa Abdulraheem ta kafa, bayan yin rubutu game da rashin…

Jerin Kasashen da Suka Mance da Labarin Maleriya Tsawon Shekaru 20

A ranar Lahadi ne aka yi bikin tunawa da ranar zazzabin cizon sauro ta duniya, cuta…

Mutum 120 ne suka kamu da cutar COVID-19 jiya Talata a Nigeria.

An samu ƙarin mutane 120 waɗanda suka kamu da cutar COVID-19 a Nigeria jiya Talata, kamar…