Mun gano wata minista ta sayi kadara ta dala na gugan dala miliyan talatin da bakwai a ɓoye — Shugaban Hukumar EFCC.

Hukumar EFCC ta bankaɗo wata balahirar kashe kuɗi na fitar hankali da wata minista ta tafka…

Mutane sun fusata abisa zargin matar Gwamna da sayar da ruwan da mijinta ya kasa samarwa.

Wasu mazauna jihar Neja sun soki Dr Amina Abubakar- Bello, Uwargidan gwamnan jihar Neja kan rawar…

YANZU YANZU: Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC, ta dakatar da gidan talabijin na Channels TV, ta ci tarar su N5m.

Kamar yadda hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta NBC ta zayyana, dakatarwar ta samo asali…

YANZU-YANZU: Hizba ta karya allon tallan giya da aka saka a jihar Kano

A cikin wannan wata mai albarka na Ramadan, ayyukan alkairi so akeyi su dinga ƙaruwa kamar…

Najeriya ce ta ɗaya duk duniya, a yawan jama’a marasa samun wutar lantarki- Bankin duniya

A jiya laraba ne majalisar dinkin duniya ta fitar da wani rahoto mai ban mamaki daya…

Labari cikin Hotuna: Kalli yadda aka gudanar da jana’izar mijin sarauniyar Ingila

Sarauniya Elizabeth II ta shiga jerin gwano a Fadar Windsor gabanin jana’izar mijinta Yarima Philip wanda…

JARIDUN NAJERIYA: Abubuwa guda 10 daya kamata ku sani a wannan safiya ta Asabar

A ƙoƙarin da Jaridar Mikiya keyi na ganin ta kawo muku labarai har ƙofar dakin ku,…

Daso ta fashe da kuka saboda Ummi Zeezee za ta kashe kanta.

Jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso ta fashe da kuka saboda…

Bankin Raya Kasa Na Najeriya Ya Raba N191bn Ga Masu Kanana Da Matsakaitan Masana’an A 2020.

Bankin Raya Kasa na Najeriya (DBN) Plc ya ce ya raba Naira biliyan 19.7.7 ga Kananan…

Best Nikon lenses 2018

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Aliquam eros ante, placerat ac pulvinar at, iaculis…