Ku daina yin watsi da First Ladies – Aisha Buhari ta fadawa ‘Yan Jarida.

Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta yi kira ga kafafen yada labarai da su…

•Cin Zarafin Mata a wurin turawan yamma. •Duk Second 9 sai an doki Mace a America.

Mata mutane ne (Ba kamar yadda turawan yamma suke dauka ba cewa ita ba mutum bane…

Nan gaba akwai yiwuwar za a sami karancin Mata a Duniya, har sai ta kai ga wasu Mazan sun rasa matan da za su aura – Binciken Masana.

Rahoton binciken da cibiyar lafiya ta BMJ Global Health ta gudanar kan bambancin tsakanin jinshi, ya…

Aisha Buhari ta bukaci Ma’aikatu da su Kafa cibiyoyin kula da yara.

Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Misis Aisha Buhari, a ranar Juma’a, ta yi kira ga duk…

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da bankin na musamman domin taimakawa mata cikin gaggawa yayin da suke jinin al’ada.

Gwamnatin Tarayya, ta hanyar Ma’aikatar Harkokin Mata, a ranar Juma’ar da ta gabata ta bayyana bankin…

Yadda akayi bikin ranar Abaya a Jami’ar kimiyya da fasaha ta garin Wudil dake Jihar Kano.

Wasu Dalibai Mata da dama sun bayyana cewa a yanzu sunfi samun nutsuwa kan saka Abayar…

Tarihin rayuwar Hajiya Ladi Kwali ta jikin ₦20

MACE MAI KAMAR MAZA Dr Hadiza Ladi Dosei Kwali an haife ta a garin Kwali dake…

Jami’ar Kaduna ta kori Malami saboda ya rungune Ɗaliba Mace a Ofishinsa.

Jami’ar jihar Kaduna, KASU, ta dakatar da Dakta Idowu Abbas na sashen nazarin kasa, kan zargin…

Kotu ta yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 22 a gidan Yari, bayan ya yiwa ƴar kanwarsa Fyade.

Wata Babbar Kotun da ke zamanta a Calabar, babban birnin jihar Kuros Riba, ta yanke wa…

Gwamnan Tambuwal Ya Ba Da Umarnin Kamo Dan Mashawarcinsa Wanda Ya Dauki Bidiyon Yadda Ya Yi Lalata Da Wata Yarinya Kuma Ya Fitar Da Bidiyon Don Ya Lalata Bikin Aurenta Bayan Shekaru.

Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya ba da umarnin a kamo wani mutum da ya…