An Cafke Wani Mutum abisa laifin Yiwa wata tsohuwa mai shekaru 85 fyaɗe (Kishiyar uwa).

Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ekiti, a ranar Alhamis, ta sanar da cafke wani mutum mai…

Yadda shahararren ɗan daudun nan Bobrisky yayi shigar maza domin bawa babansa kyautar mota ranar murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifin.

Ashe dai duk rashin kunyar dan akuya bayayi a gaban mai gari. Kwarai kuwa, yin rashin…

Facebook zai dakatar da amfani da kafar a soshiyal midiya kyauta daga 2023

Daga 2023 ba za a iya yin mu’amula kai tsaye da shafin Facebook kyauta ba sai…

Me yasa maza sunfi son Mata masu bleaching – Queen Rahama.

Saboda a Aljannah babu baƙaƙe, mu kuma an halicce mu ne don mu shiga aljannah –…

Mun kwashi soyayya sosai da Tsohon shugaban ƙasar Najeriya na mulkin soja, sanda ya taɓa zama saurayi na — Ummi ZeeZee

Shahararriyar jarumar fim din Hausar nan mai suna Ummi Ibrahim Wacce akafi sani da Ummi Zee…

ZARGIN CIN ZARAFI: LAWAN AHMED Ya Mari JARUMA HANNATU USMAN

Jarumi Lawan Ahmed ya mari abokiyar aikinsa acikin shirin Bugun Zuciyar Masoya wato Jaruma Hannatu Usman.…

Saboda Rage Raɗaɗi: Faɗar Shugaban ƙasa ta wallafa vidiyon shugaba Muhammadu Buhari na rera waƙar Bob Marley.

A ranar Litinin ɗin nan ne, wato 10 ga watan Mayu Lauretta Onochie wadda take mai…

Mai mata 4 ikon Allah!

Wani matashi kenan mai mata 4, gasu kuma da hadin kansu kuma gwanin ban sha’awah. Daga…

ƙara-ƙaƙa-ƙaƙa — Wahala kenan, yayin da wani yaro ɗan shekara huɗu, yayi amfani da katin bankin mamansa ya sayo Alewa ta Naira miliyan ɗaya.

Wani yaro ɗan mitsitsi wanda baifi shekara huɗu da haihuwa ba, ya saka mamansa a jarfa,…

Gareku Samari, yawan kashe wa mace kudi kafin aure yana kawo babbar matsala, in ji wata budurwa Mai suna Hafsat.

Wata matashiya mai suna Hafsat Sama’ila Mabai ta shawarci samari da su rage kashewa ‘yanmata kudi…