Ƴan Afrika ta Kudu sun kwaikwayi ƴan zangar zangar Endsars na Najeriya wajen farwa shaguna

A yayin wata zanga zanga a kasar Afirka ta kudu, an hango masu zanga zangar suna…

Duk da ya ce Najeriya ta Talauce, Shugaban Majalisar Dattawa, Lawan ya bawa sabuwar matar da ya aura Naira miliyan Dari (N100m).

Duk ikirarin da yayi na cewa Najeriya ta Talauce kuma ya kamata taci gaba da ciyo…

A wani auren da akayi a boye, shugaban Majalisar Dattawan, Ahmed Lawan ya auri kyakkyawar yarinya Shuwa Arab.

Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan, ya auri wata sabuwar mata a asirce a wani bikin…

An Cafke Wani Mutum abisa laifin Yiwa wata tsohuwa mai shekaru 85 fyaɗe (Kishiyar uwa).

Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ekiti, a ranar Alhamis, ta sanar da cafke wani mutum mai…

Yadda shahararren ɗan daudun nan Bobrisky yayi shigar maza domin bawa babansa kyautar mota ranar murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifin.

Ashe dai duk rashin kunyar dan akuya bayayi a gaban mai gari. Kwarai kuwa, yin rashin…