Yaya Babba: Najeriya zata fara bugawa ƙasar Gambia kuɗi mai suna “Dalasi”.

Idan ana maganar ɓunƙasa da ƙasa tayi, haƙiƙa bazaka ƙi yarda da cewa Najeriya tayi nisa…

Jawabin Ranar Dimokuraɗiyya: Aiyukan da kake samarwa na mutanen boye ne da fatalwa — ƙungiyar ƙwadago ga Gwamnatin Tarayya a bisa iƙirarin fitar da mutane miliyan goma da dubu dari biyar daga ƙangin rashin aikin yi da talauci.

Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa wacce akafi sani da (TUC) ta nuna fushin ta a ƙarshen makon…

Cikakken jawabin Shugaba Buhari na Ranar Dimokradiyya.

A safiyar yau ne Shugaba Muhammadu Buhari, ya yi jawabi ga ƴan Najeriya don bikin ranar…

Allah mai yadda yaso: Yadda wata mata ta haifo santala santalan yara guda goma rigis.

Masu iya magana sun yi gaskiya da suka ce, Ikon Allah sai kallo. Kwarai kuwa, domin…

Yajin Aikin Kaduna: Yaɗau sabon salo, sakamakon sanarwar da El-rufai ya bayar na neman shugaban hukumar ƙwadago ta ƙasa, Ayuba Wabba.

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-rufai ya sanar da batun neman Shugaban hukumar ƙwadago ta ƙasa,…

Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II yayi magana akan hoton daya bayyana mai kama da ana masa Sujjada har yaja cece-kuce.

Idan za’a iya tunawa tsohon sarkin Kano Muhammadu Sunusi II, ya bayyana a wani hoto mai…

Hukumar ICPC na neman surikin Buhari ruwa a jallo saboda ɓatan $65m

Idan za’a iya tunawa, Kumo dai shine bawan Allahn da ya auri ƴar Shugaban ƙasa Muhammadu…

Batun Boko Haram: Sanatoci sun razana sosai, abisa cewar ko wani lokaci za’a iya musu hari.

Akwai wani rahoto da yake nuna cewa, ƴan ta’adda sun shirya tsaf domin kai wani gagarumin…

Namiji yayi asham a cikin mata sanye da hijabi, amma yazo hannu.

Kungiyar yan sintiri da saka kai tayi nasarar cafke wani zabgegen gardi sanye da hijabi goɗoɗo…

Ƙwacen waya: Wani matashi ya shiga gidan matar aure ya caccaka mata sukun direba

Shidai matashin da ake zargi, ya addabi gidajen jaoji dake Kano da jerin sace sace ne.…