Ina gad da dawowa harkar film- in ji tsohuwar jarumar fina-finan Hausa Maryam Abubakar Jan Kunne

Ina Gab Da Dawowa Harkar Film- Maryam Abubakar Jan Kunne Tsohuwar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Maryam…

Wasu fusatattun Matasa a jihar Ogun sun cinnawa Motar Dangote wuta.

Wasu rahotanni sun bayyana cewa wasu gungun mutane sun cinnawa wata babbar mota mallakar kamfanin siminti…

Duk wanda yayi mana Kazafi ko Sharri, Raka’a biyu na ke yi ranar Alhamis da dare in hada shi da Allah |– Inji El-Rufai

Gwamna jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce gwamnatin sa ba za ta tsangwami ko kuma ta…

Yau shekaru 22 da rasuwar Dr. Mamman Shata- Tarihin rayuwarsa

TAKAITACCEN TARIHIN ALH. (Dr) MAMMAN SHATA KATSINA Alhaji Mamman shata, shahararren mawakin baka ne, Wanda ya…

Ba cin Apple tare da Karuwai bane ya kashe Sani Abacha ba – Inji Manjo Hamza Al-mustapha.

Tsohon dogarin tsohon Shugaban kasar Najeriya Janar Sani Abacha, wato Manjo Hamza Al-mustapha ya bayyana yadda…

Ban shirya ritaya daga siyasa ba yanzu- Ganduje

Ba Zan Yi Tiyata Daga Siyasa Yanzu Ba- Ganduje Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje…

Matasan Arewa Basu San Ciwon Kansu Ba, Babu Shegen Da Ya Tayamu Zanga-zangar Kifar Da Gwamnatin Buhari – Inji Daniel Sunday.

Daya daga cikin masu zanga-zangar ganin an kifar da gwamnatin Buhari mai suna Daniel Sunday yakira…

An kama wata mata da laifin cefanar da ƴaƴanta biyu akan kuɗi ₦300,000 a Jihar Ogun.

Jami’an ƴan Sanda a Jihar Ogun sun tabbatar da cafke wata mata mai shekaru 35 bayan…

Ko duk zamu rasa rayukan mu ba zamu daina wannan zanga zangar ba har sai mun kifar da Gwamnatin Buhari___Inji Masu zanga zangar Juyin juya hali a Najeriya.

Masu zanga zangar Neman ganin Shugaba Buhari ya sauka daga karagar mulki wadda suka fara a…

Ku kare kanku idan ƴan bindiga su ka kai muku farmaki- in ji gwamna Matawalle