Babu wanda ya isa ya kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya sai mu |~ Cewar Gwamnonin jam’iyyar PDP

Gwamnonin jam’iyyar PDP sun bayyana cewa jam’iyyar APC baza ta iya kawo karshen matsalar tsaro da…

Mataimakin gwamnan jihar Kaduna ba safaya taya bane – In ji El-Rufai.

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce “Mataimakin gwamnan jihar Kaduna ba safaya taya bane”. El-Rufai…

Tsurku, Bita-Da-Ƙulli, Hassada da Nuƙufarcin da ake kulla min ba za su hana ni yin takarar shugabancin APC ba |– Inji Yari

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari ya ce ba ya tsoron masu shirya masa tuggun kada…

ƁARKEWAR SABUWAR KORONA: Gwamnati ta ɗora jihohi shida kan siraɗin ko-ta-kwana

Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ko-ta-kwanan ɓarkewar sabuwar zazzafar cutar korona samfur ta uku, mai suna…

” Ni aggwamnan Zamfara ko sun so ko ba su so ba, kuma babu yadda za su yi da ni, dole a barni” |– In ji Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa ba ya faɗa ko gaba da mataimakin sa,…

SIYASA: Majalisar Dokokin Jihar Zamfara na kokarin tsige Mataimakin Gwamnan Jihar

Siyasar Zamfara ta ɗauki sabon salo, yayin da Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ɗin ke ƙoƙarin tsige…

Dole ne muyi amfani da karfin mulkin mu domin kowa karshen matsalar tsaro a Najeriya |- Inji Buhari

Shugaban k’asa Muhammad Buhari yace gwamnatinsa ashirye take da tayi amfani da qarfin mulki wajen kawo…

Sabon shugaban Hukumar kula da Ƙorafin Jama’a da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano ta Kano Balarabe Mahmoud ya shiga ofis.

Hakan ya ya biyo bayan dakatar da Muhuyi Rimingado, wanda ya riƙe muƙamin na kimanin shekaru…

DA DUMI-DUMINSA: PDP na ci gaba da tsiyayewa, ɗan majalisa daga Nasarawa ya tsallaka zuwa APC daga PDP

A ci gaba da tsiyaye wa da jam’iyyar PDP ta kaSSe ta yi, kakakin majalisar tarayya,…

Ba zan daina siyasa ba har ƙarshen rayuwata- Shekarau

Ba Zan Daina Daina Siyasa Ba Har Ƙarshen Rayuwata- Shekarau Tsohon gwamnan jihar Kano sannan tsohon…