Ina kira ga gwamnonin Najeriya da suyi koyi da Gwamnan jihar Neja akan hana hawa da bukun-kunan karamar sallah, in ji Shugaba Buhari.

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce yana kira ga sauran Gwamnonin Najeriya wadanda suke fama da…

Akwai manyan mutane da ƴan kasuwa waɗanda suke da hannu wajen taimakawa ƴan ta’adda a Nigeria ~ Malami

Ministan shari’a Abubakar Malami ya bayyana cewa akwai mutane waɗanda suke ɗaukar nauyin ta’addanci a Nigeria.…

Dabarar mu ita ce, munso ace an ɗan rasa ɗalibai kaɗan, ta hakan mu kuma sai mu cillawa masu garkuwa da mutanen boma bomai a maɓoyar su — El-rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmad El-Rufai yace dabarar ceto ɗalibai 29 na Afaka itace, a cillawa…

Akwai marasa tausayin yanayin da Nigeria ke ciki ~ Buhari

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akwai mutanen da basu da tausayi bisa ga irin…

Al’umma sun fusata sun kone ‘yan ta’adda masu garkuwa da Mutane da ransu, har da mace acicinsu a jihar Sokoto.

An Kone Wasu Masu Garkuwa Da Mutane Kurmus A Garin Goronyo Dake Jihar Sokoto. Dubun wasu…

Kar Ka Roki ‘Yan Ta’adda, Ka Murkushe su – Fani-Kayode Ya Gayawa Buhari

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya fada wa Shugaba Muhammadu Buhari ya daina rokon…

Yanzu Yanzu : An sake Sace ɗaliban Jami’ar Abia Da ƙarfin bindiga

Wasu ƴan bindiga da ba’a san ko suwaye ba, sun sace wasu daliban Jami’ar Jihar Abia…

Sojoji ba su da kudi, ba su da malakamai, yanzu ba a basu bindigogin AK, duk abubuwa sun tabarbare, In ji Sanata Ndume.

Boko Haram, ‘yan fashi: Yanzu haka sojoji suna ba da alburusai ga sojoji, abubuwa sun tabarbare…

Harin Boko Haram a kan Majalisar Dokoki ta Kasa, wuraren VIP na haifar da tsoro.

An sanar da ‘yan majalisa game da yiwuwar harin da mayakan Boko Haram za su kai…

Matsala Sabuwa: ‘Yan gudun hijira Na taimakawa ‘yan boko haram wajen kai hari___Rundunar Sojan Najeriya.

Ana zargin ‘yan gudun hujira a garin Ajiri Na karamar hukumar mafa a jihar borno da…