Ba girman ka ba ne ka rika rinton ayyukan da ba kai ka fara su ba |~ Martanin PDP ga Buhari

Jam’iyyar PDP ta zargi Shugaba Muhammadu Buhari da rinton ayyukan raya kasar da ba gwamnatin sa…

Anyiwa Sanata Babba kaita ihun bamayi a Karamar hukumar Mashi.

Sanata Mai Wakiltar Katsina ta gabas (Daura Zone) Sanata Ahmed Babba Kaita ya Gamu da Gamonsa…

Da Dumi-Duminsa: Jam’iyyar PDP bangaren Aminu Wali tayi babban taro

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano karkashin Jagorancin Amb. Aminu Wali tayi gagarumin taron motsa Jam’iyyar a…

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da kyakkyawar makoma ga matasa a duk fadin kasarnan.

Buhari ya bayar da tabbacin ne a yayin bugu na biyu na Royal African Young Leadership…

Duk likitan ko malamin jami’ar daya shiga yajin aiki ya zama korarre- El-Rufa’i

Duk ma’aikacin Asibiti da Malamin jami’an da ya shiga yajin aiki ya zama korarre – El-Rufai…

Me ya sa ba za a iya raba Najeriya ba – Atiku Abubakar

Atiku Abubakar, tsohon Mataimakin Shugaban Kasa ya bayyana dalilin da ya sa ‘yan Nijeriya ba za…

Saboda Rage Raɗaɗi: Faɗar Shugaban ƙasa ta wallafa vidiyon shugaba Muhammadu Buhari na rera waƙar Bob Marley.

A ranar Litinin ɗin nan ne, wato 10 ga watan Mayu Lauretta Onochie wadda take mai…

Ana-wata-ga-wata: Tsaleliyar budurwa tayi waje-rod da saurayin ta, saboda yaƙi dena goyon bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal.

Wata budurwa ƴar Najeriya mai suna Blessing ta raba gari da abin ƙaunar ta bawai don…

Rashin Tsaro: Ya kamata Buhari Yayi Murabus Saboda Ya Gaza, ~ Cewar Matasan Arewa

Kungiyar matasan Arewa mai suna Arewa Youths for Progress and Development (AYPD) ta yi kira ga…

Kowani ma’aikaci ya nemi sana’a, gaskiya bazamu iya biyan mafi ƙarancin albashi ba.

Gwamnan jihar Zamfara wanda aka fi sani da Bello Muhammad Matawalle yace a zahirin gaskiya idan…