Mun san mun yi babban kuskure a wasan jiya, amma muna neman gafararku, Kaftin Ahmad Musa ya fadawa ‘Yan Najeriya.

Ahmed Musa ya nemi afuwa kan rashin nasarar da suka yi a ci 4-4 a Benin…

Cristiano Ronaldo ya warke daga Coronavirus, Ya koma kulob dinsa na Juventus..

Tauraron dan kwallon Juventus, Cristiano Ronaldo ya sami damar komawa kungiyar bayan ya gwada gwajin Covid-19.…

El-rufai Ya Shiga Gasar Gudun Fanfalaƙi Na Kaduna.

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya sanar da cewa ya yi rajista a gasar tseren…

Ɗan Wasan Everton Da Italiya Moise Kean, Mai Shekara 20 Yana Son Komawa Juventus.

Kasuwar ‘yan kwallo: Makomar Bellerin, Bale, Kean, Mendy, Ritchie, Luiz, Lacazette Barcelona ta tuntubi Arsenal kan…

Kasuwar ‘Yan kwallo: Makomar Draxler, Stones, Batshuayi, Tomori, Garcia, Brooks.

Leeds United na yunkurin dauko dan wasan Paris St-Germain da Jamusr Julian Draxler, mai shekara 26.…

Aston Villa Ta Amince Ya Sayi Watkins Kan £28m Daga Brentford.

Aston Villa ta kusa kammala sayen dan wasan Brentford Ollie Watkins bayan ta amince ta biya…

Aston Villa Ta Amince Ya Sayi Watkins Kan £28m Daga Brentford.

Aston Villa ta kusa kammala sayen dan wasan Brentford Ollie Watkins bayan ta amince ta biya…

Man United Na Son Dauko ‘Yan Wasa Uku, Barcelona Na Zawarcin Thiago

Makomar Sancho, Bale, Telles, Brewster, Thiago, Mendy, Kante, Tarkowski Manchester United na fatan daukar karin ‘yan…

Kungiyar Juventus Na Neman Messi Ya Hadu Da Cristiano Ronaldo A Gasar Serie A.

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta tuntubi sansanin Lionel Messi, domin kokarin tursasa shi zuwa inda…

Ina Son Na Koma Barcelona, Ronald Koeman Ya Sanar Da Kungiyar KNVB.

Rahotanni sun ce shugabannin Barcelona na tattaunawa da hukumar kwallon Holland (KNVB) yayin da suke kokarin…