Shugaba Buhari ya tura tawaga ta musamman zuwa Jihar Kano domin shirye-shiryen bikin yaronsa, Yusuf Buhari.

A yayinda Shugaba Muhammadu Buhari yake shirye-shiryen ziyartar Jihar Kano domin halartar ɗaurin auren ɗan’Sa, Yusuf…

Allah wadaran naka ya lalace: Rundunar ƴan sandan Kano ta kama wani mai tsire yana feɗe naman kare zaiyi bandarsa ya sayar wa mutane.

Dubun wani mutum mai tallan tsire ta cika yau jihar Kano ta dabo, inda rundunar ƴan…

Nayi kewar ace ɗiyata ta kammala karatu kafin a ɗaura aurenta da Yusuf Buhari. ~Nasir Ado Bayero (Sarkin Bichi)

Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado Bayero ya bayyana cewa, yayi kewar ace ɗiyarsa Zahra ta kammala…

Abubuwan ban mamaki guda goma dangane da ƙasar ICELAND.

Iceland ƙasa ce ƙasar wuta da ƙanƙara, ta zama sanannen wurin tafiye-tafiye a cikin ƴan shekarun…

Yadda Wasu Matasa Suka ƙona Helkwatar Ƴan Sanda Da Wani Dan Bindiga a Jihar Sokoto

Kudu, Arewa, da Tsakiyar Najeriya a ƴan kwanakin nan suna cikin tashin hankali, a saboda haka…

Ƙauyen da mata ke magana da harshe daban da na maza

Shin ko kun san garin da yaren maza ya bambanta dana takwarorinsu mata? Wani ƙauye mai…

Baiwa ce ko kuma gargaɗi ga wannan mutumin da ake cewa shine mutum mafi sa’a a tarihin duniya?

Wani Bature mai suna Walter Summerford, tsawa ta make shi har sau 3 a rayuwarsa. Sannan,…

Takaitaccen Bayani Akan Jari-Hujjar wasu matasa

A mafi yawan lokacin idan mutum yana matashi, ra’ayin gurguzu (socialism) yafi shiga ransa. Bayan ya…

Kune Kuke Saka Matsattsun Kaya, Idan Ance ‘Yan Film ‘Yan Iska Ne Hakan Ya Bakanta Muku Rai, Sakon Muhammmad Habibu Abubakar Gombe Ga Nafisa Abdullahi.

Jim kaɗan bayan wallafa hotunanta da jarumar fina-finai kanywood tayi wato nafisa abdullahi a shafinta na…

Daukaka Malam ali Na Koyi wani Abu Guda daya daga Ali Nuhu

Na koyi wani abu guda daya daga Ali nuhu inji Jarumi Sahir Abdul Wanda akafi Sani…