Mijin Aure yana wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa, in ji matashiya Aisha Abdulkareem.

Wata budurwa mai suna Aisha Abdulkarim ta bayyana mazajen Aure a matsayin masu wuce gona da iri, Matashiyar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter, in da tace:-

“Mazajen Aure suna wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa.”

Tuni dai mutane da dama suka fara maida mata martani, wasu na yi mata nasiha, wasu kuma suna kara zugata.

One thought on “Mijin Aure yana wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa, in ji matashiya Aisha Abdulkareem.

  1. Wannan ai rikakkiyar karuwa ce kawai. Babu wata al’umma a duniya ta ke irin wannan mu’mala. Hasali ma Yawancin kasashen turai da America idan ka taba amfani da mace ka biya komin dadewa idan maganar ta fito duk mukamin daka ke rike da shi sai ka sauka. Allah ya shirye ta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *