An bawa daliban makarantun Sakandire Na Jihar kano Shawara da su gurfanar da Gwamnan kano a gaban Kotu.

Wata kungiya mai zaman kanta a kano data nemi a boye sunanta ta bawa daliban makarantun Sakandire Na Jihar kano masu zaman jiran sakamakon Jarrabawar su ta NECO Shawara da su maka Gwamnan kano a Kotu.

Kungiyar ta bawa daliban Shawarar ne bisa barazana da illimin su da Gwamnan yakeyi Na rashin mai da hankali wajen sakin sakamakon Jarrabawar ta su Wanda hakan zai iya janyo wa su rasa gurbin karatun su Na Jami’a.

Daga

Kabiru Ado Muhd.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *