Abin da nake nufi da za mu ladabtar da kangararru da irin kalaman da suka fi gane wa |- Inji Buhari

” Abinda nake nufi shine, yanzu tsakani da Allah ace wai sai kawai a yi gungu a afkawa ofishin ƴan sanda, a kashe ƴan sandan, a kona ofishin sannan a kwashe makamai a yi awon gaba da su. Yaya kuke so ayi da irin waɗannan mutane. Shi ke nan sai a zura musu ido? Babu wata kasa a duniya da zata yi haka.

Daga: Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *