ALLAHU AKBAR: Bayan kwana 2 da Daura masu Aure Allah ya karbi Rayuwar su

Ranar Lahadi aka daura mashi aure da ita, jiya Talata kuma sunyi Accident dagashi har amaryar duka Allah ya amshi rayuwassu.

Hatsarin motar ya riskesu a hanyar su ta zuwa Birnin tarayya Abuja, Kunga duniya ko? Allah ka jaddada Rahmarka garesu…

Daga: Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *