Ba zan iya cigaba da fitowa a cikin Shirin Labarina na Aminu saira ba ~Cewar Nafisa Abdullahi

A wani Sako da ta wallafa a shafinta na Facebook Jaruma nafisa Abdullahi Dake fitowa Acikin Shirin Labarina na malam Aminu saira  amatsayin sumayya ta bayyana janyewar a Shirin Jarumar tace Rashin Lokaci ne zai Hana ta ɗaukar Shirin duk da tana son Shirin.

Ga sanarwa data wallafa Mai dauke da wasika Zuwa ga Malam Aminu saira  kamar Haka Jarumar tana Cewa

PUBLIC ANNOUNCEMENT!!!

Happy New Year to you all🎊

Labarina Project ne da nake alfahari da shi ah duk inda na shiga. Saira Movies is also like my own company because mun Jima Muna aiki tare. I’m very sad to let you all know bazan ci gaba da Aikin Labarina ba, dalili shine rashin samun lokaci na yadda ya kamata, i have my own businesses, school, a company to run and also my own films that I’m planning to start shooting very soon. Bazan ce ah jira ni sai sanda na samu lokaci ba, dole za’a ci gaba da film din Labarina ko da ni ko ba ni.

Ina

ba dubban masoya hakuri Akan fita ta daga shirin. Alakata da Saira movies Zata ci gaba da tafiya lafiya, babu hayaniya ko cin zarafi, Allah Kuma ya basu sa’a Wajen kammala sauran shirin.

— Nafisat Abdullahi.

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *