Bayan lashe zabe, sabon shugaban PDP ya mika zazzafan sako ga jam’iyyar APC, ya ce su shirya mika wa PDP mulki

Jam’iyyar PDP ta gudunar da taron gangamita, an zabi shugabannin PDP daban-daban a kujerun shugabancin jam’iyya

Sabon zababben shugaban jam’iyyar ya bayyana wani sako ga ilahirin shugabannin jam’iyya mai mulki ta APC, ya ce su shirya mika wa PDP mulki.

Ya bayyana cewa, PDP ta shirya don ceto Najeriya, kuma kasar za ta ci gaba kamar yadda jam’iyyar ta PDP ta tsara.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *