BIDIYO: Randa za’ayi zalunci a nageriya Pantami ba zai ce anyi zalunci ba ya Allah ka dauƙi rayuwata kafin Lokacin ~Cewar Sheikh Pantami.

A wani tsohon gajeran bidiyo dake yawo a kafafen sada zumuntar zamani an hango Minisatan Sadarwa Farfesa Ali Isa Pantami yana Mai Cewa duk randa za’ayi zalunci ba Nageriya Pantami ba zaice anyi zalunci ba ya Allah ka dauki rayuwata kafin Lokacin.

Ga bidiyon Ku Sha Kallo lafiya👇

https://www.jaridarmikiya.com/wp-content/uploads/2021/12/VID-20211212-WA0022.mp4
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *