Da ɗumi-ɗuminsa: An kama sojan da ke da hannu a harin da aka kai har cikin NDA

Rahotanni da muke samu sun bayyana cewa, an kame jami’in sojan da ke da hannu a harin da aka kai makarantar sojoji ta NDA.

A halin yanzu, an dauko shi daga inda yake aiki a jihar Adamawa zuwa NDA da ke jihar Kaduna domin ci gaba da bincike.

An kai hari NDA a watan Agusta, lamarin da ya jawo cece-kuce daga bangarori daban-daban a fadin kasar tare da ganin gazawar sojoji.

Daga Ahmad Aminu kado.

class="sharedaddy sd-sharing-enabled">

Share this:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *