Don Allah ku ayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda, Miyetti Allah ta roki gwamnatin Buhari

Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah Kautar Hure ta roki gwamnati ta ayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’addda.

Kungiyar ta ce ‘yan bindiga basu da wani amfani, kawai suna lalata halattatun hanyoyin rayuwar ‘yan Najeriya ne.

Hakazalika, kungiyar ta yi magana kan batun shugabancin kasa a 2023, inda tace a bar zabi a hannun talakawa kawai.

Daga Ahmad Aminu kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *