Ga Wasu daga cikin tallafin Sanata Uba Sani Ga al’ummarsa…

Sanata Malam Uba Sani yakai tallafi ga wuraren da aka kai masu hare hare da kuma wanda suka samu annoba. Da wasu gudunmawa da yake bayarwa duk lokacin bukukuwan sallah da Christmas

03- 03 – 2020 Sanata Uba Sani yakai tallafi na akalla million uku domin tallafa ma mutanen da aka kai masu hari a kerawa Igabi lg

Sanata yakai gudunmawa makwalli dake karkashin karamar hukumar Giwa

23 – 07 – 2019 Sanata Uba Sani ya kai tallafi saboda annoba da ta fada ma mutanen wusar karkashin gwarji ward a Igabi, yara kana na sukai ta mutuwa a lokacin.
Sanata

yakai masu tallafin kayan abinci, da sauran kayan bukata na milliyoyin nairori inda ya dauki kudi cash kuma ya bayar don nema masu sauki..

03 – 03 – 2020 A Birnin Yero, Sanata Uba Sani ya kai tallafi da suka hada da katifu,sabulai kayan abinci, magunguna da sauran su na miliyoyin nairori ma al’umman wajen wanda suke gudun hijira bayan wani hari da aka kai masu.

Sanata Uba Sani ya bada tallafi bayan Ziyara da ya kai GGSS kawo inda ibti la’in gobara ta same su, ya bada kudi kusan million biyu don taimaka ma wadanda gobaran ta shafa.

Sanata Uba Sani ya bada tallafin kudade don taimaka ma marasu lafiya a wurare da dama.

Sanata Uba Sani ya bada abinci na milliyoyin naira lokacin karamar sallah

Sanata Uba Sani ya raba abinci da kudade lokacin Christmas wanan duk shekara yake tun kafin ya hau mulki.

Sanata Uba Sani da babban sallah ya raba dubban raguna kaman yanda ya saba.

Sanata Uba Sani wakilin Kaduna ta tsakiya na cigaba da samun yabo daga bakin al’umma dake sasan Nageriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *