Gwanin Sha’awa Dan wasan kwallo zai dauki nauyin Karatun Almajirin daya sa rigarsa.

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Plateau Utd, Ibrahim Mustapha Yuga ya yi alkawarin kula tare da daukar nauyin harkar ilimin wani yaro almajiri da aka gani ya sanya rigar tsohuwar kungiyar sa ta Enyimba FC tare da rubuta sunan sa karara a garin maiduguri ..

Source: Attahir Babayo.

One thought on “Gwanin Sha’awa Dan wasan kwallo zai dauki nauyin Karatun Almajirin daya sa rigarsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *