Hukamar EFCC ta Tsare goggo matar Ganduje.

Wata Jaridar Shafin internet Mai suna daily star ta fitar da Rahoton Cewa Hukamar EFFCC ta Tsare matar Ganduje Jaridar tana Cewa Rahotanni da ke zuwa ga Daily Star Nigeria daga majiya mai tushe sun tabbatar da cewa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati, EFCC, ta tsare matar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a Abuja.

A cewar majiyoyin, Hafsat Ganduje, wanda danta ya nema, an gayyace ta don yi mata tambayoyi amma an tsare ta a can ranar Litinin da daddare, don ci gaba da binciken da safiyar Talata.

Kuna

iya tuna cewa danta, Abdul’Azeez Umar Ganduje ne ya shigar da Mrs Ganduje gaban EFCC bisa zargin karkatar da kuɗi.

Bisa badakalar fiilaye Kamar yadda Jaridar premium time ta ruwaito a baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *