IMANI: Pantami ya fashe da kuka a dai-dai Lokacin da yayi tozali da bidiyon Jama’a na satar kayan kantin Cash & Carry Abuja.

A wani bidiyon shehin malamin dake yawo an hango Ministan Sadarwar Nageriya Farfesa sheikh Ali isah Pantami ya fashe da kuka a Lokacin da yake tsaka da karatu bayan ya kalli labarin gobara a Next Cash ad carry  yadda Jama’a Suka wawashe kayan kantin bayan gobarar ta tashi.

ga dai Cikakken bidiyon asha Kallo lafiya 👇

https://www.jaridarmikiya.com/wp-content/uploads/2021/12/other_Salisu-Yahaya-Hotoro-1.mp4
Advertisements

One thought on “IMANI: Pantami ya fashe da kuka a dai-dai Lokacin da yayi tozali da bidiyon Jama’a na satar kayan kantin Cash & Carry Abuja.

  1. Talaucine tasa akewan Nan bayan Haka gashi ambudewa mutane asusun banki babu kudi misali kaga program na seifac Wanda akayi alkwari zasu baiwa talakawan Nigeria kudin noma yau shakara Kenan ko kobo basugani ba Sai gomnati da bankin heritage Sai zoliyan mutane suke tayi kudinsu da sukasaka asusun bakin ma basu samuba asusun a kulle idan sunje karban atm baa basu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *